Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

6:02 Wasanni gasar Premeir na Nigeria

Hakkin mallakar hoto Kano Pillars Twitter
 • 4:00 Rivers United vs Nasarawa United
 • 4:00 Shooting Stars vs Giwa
 • 4:00 Sunshine Stars vs Ifeanyi Uba
 • 4:00 Ikorodu United vs MFM
 • 4:00 El Kanemi Warriors vs Enyimba
 • 4:00 Heartland vs Lobi Stars
 • 4:00 Kano Pillars vs Akwa United
 • 4:00 Plateau United vs Abia Warriors
 • 4:00 Warri Wolves vs Niger Tornadoes

6:00 Wasannin gasar Serie A, ta Italiya

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:30 Torino vs Lazio
 • 3:00 Bologna Carpi
 • 3:00 Genoa VS Empoli
 • 3:00 Atalanta VS Juventus
 • 3:00 Sassuolo VS Milan
 • 3:30 Frosinone VS Udinese
 • 8:45 Internazionale VS Palermo

5:58 Wasannin gasar Faransa na Ligue 1

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 2:00 Olympique Mars…VS Toulouse
 • 5:00 Rennes VS Nantes
 • 9:00 Olympique Lyonnais vs Guingamp

5:57 Wasannin Premeir na ranar Lahadi 6 ga Maris 2016

Hakkin mallakar hoto reuters
 • 2:30 Crystal Palace VS Liverpool
 • 5:00 West Bromwich …VS Manchester United

5:54 Everton 2-3 West Ham

5:53 Newcastle 1-3 Bournmouth

5:52 Chelsea 1-1 Stoke City

5:51 Everton 2-2 West Ham

5:50 Newcastle 1-2 Bournmouth

5:48 Southampton 0-1 Sunderland

5:47 Swansea 1-0 Norwich

5:45 Dan wasan Manchester City,Sergio Aguero ne ya zura kwallaye biyu a ragar Aston Villa

5:23 Manchester City 4-0 Aston Villa

5:05 Manchester City 3-0 Aston Villa

4:48 Chelsea 1-0 Stoke City

4:34 Newcastle 0-1 Bournmouth

Hakkin mallakar hoto Getty

4:26 Everton 1-0 West Ham

Hakkin mallakar hoto Getty

3:48 Ra'ayoyinku da ku ke bayyanawa ta shafukanmu na sada zumuntar

 • Muhammad Bello Muhammad: Wasa ya yi mana kau, mu Liecester a bar mana kofi, Up Liecester.
 • Bilya Dandinshe Kano: Arsenal kun yi kokari wajan zare kwallan da aka ci ku ta biyu.
 • Abubakar Abdullahi Kkr: Wasa yayi dai-dai,Up up up Man United.
 • Sani Dahiru: Ina fatan Liecester City za tayi anfani da wannan dama wajen kara samun maki a yau,Up Bercelona.
 • Abubakar Sadiq Kumo: haba gaskiya da ace alkalin wasa yanayi damu da munsha Tottenham kwallaye biyar amma insha Allah sai mun yi nasara.

3:38 Yanzu haka Tottenham tana da maki 55, a inda ita kuma Arsenal take da maki 52

3:35 An tashi wasa Tottenham 2-2 Arsenal

3:28 Wasa ya dau zafi Tottenham 2-2 Arsenal

3:22 Alexis Senchez ne ya farkewa Arsenal

Hakkin mallakar hoto Getty

3:17 Tottenham 2-2 Arsenal

3:16 Arsenal dai tana wasa da 'yan wasa 10 ne kawai tun bayan da Francis Coquelin ya samu jan kati

3:15 Harry Kane ne ya kara ta biyu a ragar Arsenal

Hakkin mallakar hoto Getty

3:12 Dan wasan Tottenham, Toby Alderweireld ne ya farke wa Tottenham

Hakkin mallakar hoto Getty

3:03 Tottenham 2-1 Arsena

3:01 Tottenham 1-1 Arsenal

3:00 An ba wa dan wasal Arsenal, Francis Coquelin jan kati

Hakkin mallakar hoto Getty

2:45 Tottenham 0-1 Arsenal an dawo daga hutun rabin lokaci

2:45 Ra'ayoyin da kuke bayyanawa a shafukanmu na sada zumunta

 • Salisu Abdulwahab Gasakole Ringim: Insha Allah sai an ci Arsenal 2-1.Up Messi!
 • Sani Hamza Harbau: Hahahaha! wannan dayar bata ba mu tsoro, ni burina a wannan wasan shi ne, a tashi wasa, uwa kwance 'ya kwance ma'ana, inason a tashi canjaras.Up Chelsea!
 • Muhammad Sulei Garin-rijiya: Tottenham yanzu kun ga daya kenan!dama kwallaye uku na rubuta muku,yanzu kunga saura biyu kenan.
 • Kabiru Aliyu Madrid: Da kyau samarin Wenger sai ma an dawo daga hutun rabin lokaci akwai karin kwallaye hudu masu kyau.Up Arsenal!
 • Abubakar Abdullahi Kkr: Wasa yayi min dadi,up up up Arsenal duniya.
 • Yakubu Ibrahim Geidam: Za su rama abin da iyayen gidansu suka yi musu kenan satin daya gabata.
 • 2:31 An tafi hutun rabin lokaci Tottenham 0-1 Arsenal
 • 2:28 Dan wasan Arsenal, Aaron Ramsey ne ya jefa kwallo a ragar Tottenham
Hakkin mallakar hoto Getty

2:23 Tottenham 0-1 Arsenal

1:53 Mahawarar da ku ke tafkawa a shafukanmu na sada zumunta

 • Yusuf Abdullahi: Arsenal 2-1 Spurs
 • Abdullahi Nasiru Ali: Hahaha! wuta a gidan Arsenal.
 • Ja'afar Muhd: Arsenal 2-0Tottenham.
 • Falaluddeen Sulaiman: Arsenal muna fatan za ku yi mai kyau insha Allah.
 • Nura Lawan Kunya:In Allah ya yarda Arsenal 1-3 Tottenham.
 • Ismail Kuririya Ismail: Tottenham 3-0 Arsenal.
 • 1:45 An take wasa tsakanin Tottenham da Arsenal
Hakkin mallakar hoto Getty

1:43 'Yan wasan Arsenal: Ospina, Bellerin, Mertesacker, Gabriel, Gibbs, Elneny, Coquelin, Ramsey, Ozil, Alexis, Welbeck

Hakkin mallakar hoto Getty

1:40 'Yan wasan Tottenham: Lloris, Walker, Alderweireld, Wimmer, Rose; Dembele, Dier; Lamela, Eriksen, Alli; Kane

Hakkin mallakar hoto Getty

1:27 Arsenal kuma ita ce mai matsayi na uku a teburin na Premier da maki 51

Hakkin mallakar hoto Reuters

1:24 Tottenham ce mai matsayi na biyu da maki 54, a teburin gasar Premeir

Hakkin mallakar hoto Getty

1:21 Da misalin karfe 1:45 agogon Najeriya da Niger ne dai za a take wasa tsakanin Tottenham da Arsenal a wasan mako na 29 na gasar Premier Ingila

Hakkin mallakar hoto Getty

1:00 Mahawarar da ku ke tafkawa a shafukanmu na sada zumunta

 • Yahaya Ruwaya Gama: Hahahaha! Arsenal amma kun ba mu kunya, sati uku ba winin yau ma muna fatan Tottenham za su doke ku da ci 3-1.
 • Aliyu Suleman Kwado: Hahahaha! 'yan kofi haram bana babu kasuwa tun da Barcelona ta lallasa su kowa cinsu yake, to Tottenham kalubale ne gare ku, Up Barca.
 • Jibreel Almustapha Gusau: Ina fatan Arsenal ta yi wasan kura da Tottenham domin ramuwar gayya akan kashin da 'yan bindiga suka sha a wasanni uku a jere.
 • Bashir Sahal Yakubu Nguru: Hakika mu 'yan gunners muna da kyakkyawan zato kan cewa za mu samu nasara a kan kungiyar Tottenham, fata dai 'yan wasan gunners su jajirce. Up gunners.
 • El-Mukhtar Mohd: Muna fatan za a tashi canjaras saboda Leicester ta ci gaba da ba wa Tottenham da Arsenal tazarar maki. Up Barcelona,Up leicester!

12:43 Wasannin gasar Premier na Najeriya

 • 4:00 Enugu Rangers Vs Wikki Tourist

12:37 Wasannin gasar La Liga na Spaniya

Hakkin mallakar hoto All Sport
 • 4:00 Real Madrid VS Celta de Vigo
 • 6:15 Villarreal VS Las Palmas
 • 8:30 Getafe VS Sevilla
 • 10:05 Deportivo La C…VS Málaga

12:34 Wasannin gasar Serie A, na Italiya

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 6:00 Hellas Verona VS Sampdoria
 • 8:45 Napoli VS Chievo

12:25 Wasannin gasar Bundesliga na Jamus

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Wolfsburg VS Borussia M'gla… Stuttgart
 • 3:30 Stuttgart VS Hoffenheim
 • 3:30 Augsburg VS Bayer Leverkusen
 • 3:30 Werder Bremen VS Hannover 96
 • 3:30 Eintracht Fran…VS Ingolstadt
 • 3:30 Köln VS Schalke 04
 • 6:30 Borussia Dortmund VS Bayern München

12:15 Wasannin gasar kofin Faransa na Ligue 1

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 5: PSG VS Montpellier
 • 8:00 Angers VS Saint-Étienne
 • 8:00 Bordeaux VS Gazélec Ajaccio
 • 8:00 Lille VS Reims
 • 8:00 Nice VS Troyes
 • 8:00 Bastia VS Lorient

12:08 Wasannin gasar Championship na Ingila

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 1:00 Bristol City VS Cardiff City
 • 1:30 Burnley VS Blackburn Rovers
 • 4:00 Brentford VS Charlton Athletic
 • 4:00 Derby County VS Huddersfield Town
 • 4:00 Ipswich Town VS Nottingham Forest
 • 4:00 Leeds United VS Bolton Wanderers
 • 4:00 Milton Keynes Dons VS Queens Park Ra…
 • 4:00 Preston North End VS Brighton & Hov…
 • 4:00 Reading VS Fulham
 • 4:00 Sheffield Wedn… VS Rotherham United

12:02 Wannan makon za mu kawo muku sharhin gasar Premier mako na 29, a karawar da za a yi tsakanin Tottenham da Arsenal. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 1:30 na rana agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma Google +.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:00 Wasannin gasar Premier mako na 29

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 1:45 Tottenham Hotspur VS Arsenal
 • 4:00 Manchester City VS Aston Villa
 • 4:00 Newcastle United VS AFC Bournemouth
 • 4:00 Swansea City VS Norwich City
 • 4:00 Chelsea VS Stoke City
 • 4:00 Southampton VS Sunderland
 • 4:00 Everton VS West Ham United
 • 6:30 Watford VS Leicester City