Spain ba ta gayyaci Costa ba

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Costa ya cika shiga matsala

Spain ba ta gayyaci Diego Costa dan wasan Chelsea ba, a cikin tawagar da za ta fafata da Italiya da kuma Romania a wasan sada zumunci.

Dan wasan Athletic Bilbao, Aritz Aduriz ne ya maye gurbin Costa a cikin tawagar.

Tawagar:

Masu tsaron gida: Iker Casillas (Porto), David de Gea (Manchester United), Sergio Rico (Sevilla).

'Yan wasan baya: Jordi Alba, Gerard Pique, Marc Bartra (all Barcelona), Sergio Ramos, Nacho (both Real Madrid), Cesar Azpilicueta (Chelsea), Juanfran (Atletico Madrid), Mario Gaspar (Villarreal).

'Yan wasan tsakiya: Sergio Busquets, Sergi Roberto (both Barcelona), David Silva (Manchester City), Mikel San Jose (Athletic Bilbao), Koke (Atletico Madrid), Cesc Fabregas (Chelsea), Thiago Alcantara (Bayern Munich), Isco (Real Madrid), Juan Mata (Manchester United).

'Yan wasan gaba: Pedro Rodriguez (Chelsea), Alvaro Morata (Juventus), Aritz Aduriz (Athletic Bilbao), Paco Alcacer (Valencia), Nolito (Celta Vigo).