Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto Enyimba FC Twitter

4:48 Kungiyar Enyimba ta Nigeria ta kai wasan zagayen gaba a gasar cin kofin zakarun Afirka wato CAF Champions League. Latsa nan domin ci gaba da karanra labarin

Hakkin mallakar hoto Rex Features

4:30 Everton ta yi rashin nasara a hannun Arsenal da ci 2-0 a gasar cin kofin Premier wasan mako na 31 da suka kara a Goodison Park.

Latsa nan domin ci gaba da karanra labarin
Hakkin mallakar hoto Getty

4:28 Rafael Nadal a karon farko ya doke Kei Nishikori wanda ke mataki na 10 a jerin wadanda suka fi iya wasan kwallon tennis a duniya. Latsa nan domin ci gaba da karanra labarin

3:26 Kungiyar SC Villa ta kai wasan kungiyoyi 16 na gasar cin kofin zakarun Afirka ta Confederation Cup, bayan da ta ci JKU ta Zanzibar 1-0

Ambrose Kirya ne ya ci kwallon a karawar da suka yi a filin wasa na Amaan dake tsibirin tekun Indiya.

A wasan farko SC Villa ce ta samu nasara da ci 5-0.

Villa wadda ta taba yin ta biyu a gasar a 1990 ta ziyarci Zinzibar ne ta mota inda ta yi tafiyar awanni 25 a kan hanya.

2:27 Gasar Premier Nigeria wasannin mako na 7

Hakkin mallakar hoto HeartlandFC twitter
 • 4:00 Shooting Stars vs Rivers United
 • 4:00 Ikorodu United vs Giwa FC
 • 4:00 El-Kanemi Warriors vs FC IfeanyiUbah

12:30 Jamus Bundesliga wasannin mako na 27

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 VfL Wolfsburg vs Darmstadt
 • 3:30 Hamburger SV vs TSG Hoffenheim
 • 3:30 SV Werder Bremen vs FSV Mainz 05
 • 3:30 FC Koln vs Bayern Munich
 • 3:30 Hertha Berlin vs FC Ingolstadt 04
 • 6:30 Eintracht Frankfurt vs Hannover 96
French League 1 wasannin mako na 31
 • 5:00 Saint Etienne vs Montpellier HSC
 • 8:00 Angers vs Lorient
 • 8:00 Lille OSC vs Toulouse FC
 • 8:00 Caen vs ES Troyes AC
 • 8:00 Stade de Reims vs Guingamp
 • 9:00 Olympique Lyonnais vs Nantes
Hakkin mallakar hoto Besiktas Istanbul
Holland Eredivisie League wasannin mako na 28
 • 6:30 SC Heerenveen vs Heracles Almelo
 • 7:45 Feyenoord Rotterdam vs De Graafschap
 • 7:45 PEC Zwolle vs Willem II Tilburg
 • 8:45 SC Cambuur vs Roda JC Kerkrade

12:20 Spanish La Liga wasannin mako na 30

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 4:00 Sporting Gijon vs Atletico de Madrid
 • 6:15 Real Sociedad vs Las Palmas
 • 6:15 Granada CF vs Rayo Vallecano
 • 8:30 Deportivo La Coruna vs Levante
 • 10:05 Real Betis vs Malaga CF
Hakkin mallakar hoto Getty
Italian Serie A wasannin mako na 30
 • 6:00 Empoli vs U.S. Citta di Palermo
 • 8:45 AS Roma vs Internazionale
Hakkin mallakar hoto Getty

12:10 CAF Champions kungiyoyi 32 da suke gasar

 • 12:30 Cnaps Sports - Madagascar vs Wydad Athletic Club - Morocco
 • 2:00 Vitalo FC - Burundi vs Enyimba International FC - Nigeria
 • 2:00 Young Africans - Tanzania vs Armee Patriotique Rwandaise FC - Rwanda
 • 3:30 AC Leopards de Dolisie - Congo vs Mamelodi Sundowns - South Africa
 • 4:30 ES Sahel - Tunisia vs Olympique Club De Khouribga - Morocco
 • 5:00 Al Ahly - Masar vs Recreativo de Libolo - Angola
 • 6:00 El Merreikh - Sudan vs Warri Wolves - Nigeria
 • 7:00 Al Zamalek - Masar vs Union Sportive de Douala - Cameroon

African Confederation Cup kungiyoyi 32 da suke gasar

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:00 Grupo Desportivo Maputo - Mozambique vs G.D. Sagrada Esperança - Angola
 • 2:30 Police FC - Rwanda vs Vita Club De Mokanda - Congo
 • 3:00 ES Tunis - Tunisia vs Renaissance - Chad
 • 3:30 SC Don Bosco – Jamhuriyar Congo vs Misr Almaqasa - Masar
 • 4:00 Medeama - Ghana vs Al Ittihad Tripoli - Libya
 • 4:30 SC Gagnoa - Ivory Coast vs MC Oran - Algeria
 • 6:00 CS Constantine – Algeria vs Nasarawa United FC - Nigeria
 • 7:00 Fath Union Sport de Rabat - Morocco vs UMS de Loum - Cameroon

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier.

Hakkin mallakar hoto AFP

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 31 a karawar da za a yi tsakanin Everton da Arsenal. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 13:30 agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma gugul filas.

12:00 English Premier League wasannin mako na 31

 • 1:45 Everton FC vs Arsenal FC
 • 4:00 Watford vs Stoke City FC
 • 4:00 Chelsea FC vs West Ham United
 • 4:00 Crystal Palace FC vs Leicester City
 • 4:00 West Bromwich Albion FC vs Norwich City
 • 6:30 Swansea City vs Aston Villa