Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da aketoyawa a nahiyar Turai dama duniya.

12:48 Holland Eredivisie mako na 29

 • 5:30 Heracles Almelo vs FC Utrecht
 • 5:30 De Graafschap vs SC Cambuur
 • 6:45 AZ Alkmaar vs PSV Eindhoven
 • 7:45 Feyenoord Rotterdam vs SBV Excelsior
 • 7:45 Willem II Tilburg vs FC Twente Enschede
Portugal SuperLiga mako na 28
 • 4:15 FC Arouca vs Academica De Coimbra
 • 6:30 CS Maritimo vs CD NACIONAL FUNCHAL
 • 8:45 Vitoria Guimaraes vs Boavista FC

12:43 Jamus Bundesliga mako 28

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:30 Bayern Munich vs Eintracht Frankfurt
 • 2:30 Hannover 96 vs Hamburger SV
 • 2:30 FSV Mainz 05 vs FC Augsburg
 • 2:30 FC Ingolstadt 04 vs Schalke 04
 • 2:30 Darmstadt vs VfB Stuttgart
 • 5:30 BV Borussia Dortmund vs Werder Bremen
Hakkin mallakar hoto AFP
French League mako na 32
 • 4:00 Paris Saint-Germain vs OGC Nice
 • 7:00 ES Troyes AC vs Angers
 • 7:00 Stade Rennes vs Stade de Reims
 • 7:00 Guingamp vs Montpellier HSC
 • 7:00 Toulouse FC vs Caen
 • 7:00 GFC Ajaccio vs Saint Etienne

12:35 Aston Villa da Chelsea

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasa Aston Villa: 1 Guzan 21 Hutton 4 Richards 16 Lescott 43 Cissokho 24 Sánchez 15 Westwood 8 Gueye 25 Gil 39 Gestede 19 J Ayew

Masu jiran Kar-ta-kwana: 5 Okore 7 Bacuna 9 Sinclair 17 Veretout 31 Bunn 38 Lyden 40 Grealish

'Yan wasan Chelsea: 13 Courtois 28 Azpilicueta 2 Ivanovic 20 Miazga 6 Baba 4 Fàbregas 12 Mikel 17 Pedro 36 Loftus-Cheek 16 Kenedy 18 Remy

Masu jiran kar-ta-kwana: 1 Begovic 8 Oscar 9 Falcao 11 Pato 14 Traore 21 Matic 37 Clarke-Salter

Alkalin Wasa:Neil Swarbrick

12:26 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar Premier.

Hakkin mallakar hoto Getty

Wannan mako za mu kawo muku wasan sati na 32 da za a fafata tsakanin Arsenal da Watford. Za mu fara gabatar da shirin da misalin karfe 2:30 agogon Nigeria da Nijar. Za ku iya bayar da gudun mawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a BBC Hausa Facebook.

Hakkin mallakar hoto Reuters

12:20 Spanish La Liga mako na 31

3:00 Atletico de Madrid vs Real Betis

5:15 Las Palmas vs Valencia C.F

7:30 FC Barcelona vs Real Madrid CF

9:05 Celta de Vigo vs Deportivo La Coruna

Italian Serie A mako na 31

5:00 Carpi vs US Sassuolo Calcio

7:45 Juventus FC vs Empoli

12:11 English Premier mako na 32

Hakkin mallakar hoto Getty

 • 12:45 Aston Villa vs Chelsea FC
 • 3:00 Arsenal FC vs Watford
 • 3:00 Sunderland vs West Bromwich Albion FC
 • 3:00 West Ham United vs Crystal Palace FC
 • 3:00 Norwich City vs Newcastle United FC
 • 3:00 Stoke City FC vs Swansea City
 • 3:00 Bournemouth FC vs Manchester City
 • 5:30 Liverpool vs Tottenham Hotspur