Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

4:50 England FA Cup wasan daf da karshe

4:00 Crystal Palace FC vs Watford

Hakkin mallakar hoto bbc

English Premier League mako na 35

 • 2:05 Sunderland vs Arsenal FC
 • 4:15 Leicester City vs Swansea City

Spanish League mako na 35

 • 11:00 Levante vs Athletic de Bilbao
 • 3:00 Sevilla FC vs Real Betis
 • 5:15 Getafe CF vs Valencia C.F
 • 7:30 Villarreal CF vs Real Sociedad
Hakkin mallakar hoto AFP

Italian Calcio League Serie A mako na35

 • 11:30 Frosinone Calcio vs U.S. Citta di Palermo
 • 2:00 Atalanta vs AC Chievo Verona
 • 2:00 Bologna FC vs Genoa CFC
 • 2:00 Torino FC vs US Sassuolo Calcio
 • 2:00 UC Sampdoria vs SS Lazio
 • 7:45 Fiorentina vs Juventus FC

Jamus Bundesliga mako na 31

 • 2:30 Borussia Monchengladbach vs TSG Hoffenheim
 • 4:30 Eintracht Frankfurt vs FSV Mainz 05

2:05 Kociyan Barcelona, Luis Enrique, ya ce suna da bukatar lashe sauran wasannin La Liga da suka rage, domin lashe kofin bana.

Hakkin mallakar hoto Reuters

Sauran wasanni uku suka rage a kammala La Ligar shekarar nan, kuma Barcelona za ta karbi bakuncin Sporting Gijon a ranar Asabar. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin.

2:00 Kimanin mutane 38,000 za su shiga gasar tseren gudun fanfalaki ta Landan Marathon.

Hakkin mallakar hoto Getty

Gasar da aka fara ta a shekarar 1981 za a samu zakaran bana ne a The Mall.

Zakara a tseren maza Eliud Kipchoge da kuma gwarzuwa a tseren mata Tigist Tufa na shekarar 2015 suna daga cikin wadanda za su fafata a bana.

1:17 Chan Yuen-ting ta zamo macen farko da ta jagoranci maza a gasar kwallon kafa ta kwararru wajen lashe kofin Hong Kong. Latsa nan domin sabunta shafin.

Hakkin mallakar hoto afc.com

Kulob din Eastern wanda aka kafa shekara 27 da suka wuce, ya lashe kofin gasar Premier Hong Kong, bayan da ya doke South China da ci 2-1 a ranar Asabar.

12: 43 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier.

Hakkin mallakar hoto PA

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 35 a karawar da za a yi tsakanin Liverpool da Newcastle United. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 2:30 agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma gugul filas.

12: 30 Gasar English Premier League mako 35

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:45 Manchester City vs Stoke City FC
 • 3:00 Aston Villa vs Southampton FC
 • 3:00 Liverpool vs Newcastle United FC
 • 3:00 Bournemouth FC vs Chelsea FC

Gasar Spanish League mako 35

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 2:00 Rayo Vallecano vs Real Madrid CF
 • 5:15 Atletico de Madrid vs Malaga CF
 • 7:30 FC Barcelona vs Sporting Gijon
 • 9:05 SD Eibar vs Deportivo La Coruna

Gasar Italian League Serie A mako na 35

 • 7:45 Internazionale Milano vs Udinese Calcio

Gasar Jamus Bundesliga mako na 31

Hakkin mallakar hoto EPA
 • 2:30 Hertha Berlin vs Bayern Munich
 • 2:30 FC Koln vs Darmstadt
 • 2:30 VfB Stuttgart vs BV Borussia Dortmund
 • 2:30 VfL Wolfsburg vs FC Augsburg
 • 2:30 FC Ingolstadt 04 vs Hannover 96
 • 5:30 Schalke 04 vs Bayer 04 Leverkusen

French League 1st Div. mako na 35

 • 4:30 Toulouse FC vs Olympique Lyonnais
Hakkin mallakar hoto AP

Gasar Portugal SuperLiga mako na 31

4:15 Academica De Coimbra vs FC Porto

6:30 Sporting CP vs U. Madeira

8:45 Pacos De Ferreira vs Sporting Braga