Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

 • Usman Minjibir
 • BBC Hausa

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya baki daya.

5:59 Wasannin gasar Premier ta Najeriya na ranar Lahadi

 • 4:00 Ikorodu United vs Heartland
 • 4:00 Sunshine Stars vs Kano Pillars
 • 4:00 Shooting Stars vs Plateau United
 • 4:00 Rivers United vs Enugu Rangers
 • 4:00 Nasarawa United vs Warri Wolves
 • 4:00 Giwa vs Wikki Tourist
 • 4:00 Ifeanyi Uba vs Abia Warriors
 • 4:00 MFM vs Akwa United
 • 4:00 Enyimba vs Lobi Stars
 • 4:00 Niger Tornadoes vs El Kanemi Warriors

5:57 Wasannin gasar La Liga na ranar Lahadi

 • 11:00 Athletic Club vs Celta de Vigo
 • 3:00 Espanyol vs Sevilla
 • 5:15 Deportivo La C…vs Getafe
 • 7:30 Valencia vs Villarreal

5:54 Wasannin gasar Serie A na Lahadi

 • 11:30 Juventus vs Carpi
 • 2:00 Empoli vs Bologna
 • 2:00 Milan vs Frosinone
 • 2:00 Sassuolo vs Hellas Verona
 • 2:00 Palermo vs Sampdoria
 • 7:45 Lazio vs Internazionale

5:52 Wasannin gasar Ligue 1 ta Faransa na ranar Lahadi

 • 4:00 Angers vs Olympique Mars…

5:50 Wasannin gasar Premier na Lahadi 31-04-2016

 • 12:00 Swansea City vs Liverpool
 • 2:05 Manchester United vs Leicester City
 • 4:30 Southampton vs Manchester City

5:30 An take wasa tsakanin Arsenal da Norwich.

4:51 Warford 3-2 Aston Villa

4:50 Stoke City 1-1 Sunderland

4:41 West Brom 0-3 West Ham

4:31 Stoke City 1-0 Sunderland

4:29 Newcastle 1-0 Crystal Palace

4:28 Everton 2-1 Bournmouth

4:14 Warford 1-2 Aston Villa

3:56 Kociyan Arsenal, Arsene Wenger ya ce alfarmarsa ce ta sa bankuna suka bayar da bashin kudin da aka gina filin wasa na Emirate.

3:54 Dan wasan Manchester United, Juan Mata ya ce Leicester City na gab da daukar kofin Premier

3:51 Newcastle 0-0 Crystal Palace

3:50 West Brom 0-2 West Ham

3:49 Warford 1-1 Aston Villa

3:40 West Brom 0-1 West Ham

3:30 Watford 0-1 Aston Villa

3:25 Everton 1-1 Bournmouth

3:00 An take wasa tsakanin Newcastle da Crystal Palace

1:22 Wasu dga cikin ra'ayoyinku na kuke bayyanawa a shafukanmu na sada zumunta

 • Sabiu Mustapha: Newcastle dai bana sai hakuri domin wankin hula ya kai ku dare.
 • Sani Hamza Harbau: Toh Rafel muna yi maka fatan alkhari a wannan karawa da zakayi da Crystal Palace, duba da yadda kake fuskantar kalubale na nutsewa a gasar premier ta bana. Up Chelsea! Up Leicester City!
 • Jibreel Almustapha Gusau: Ina fatan Newcastle United ta Lallasa Crystal Palace. Domin Newcastle ta samu damar fita daga rukunin gajiyayyu da zasu nutse a karshen kakar wasannin bana. UP GUNNERS!
 • Musa Yaqubu: Da fatan Crystal Palace tashirya gwagwar maya da Newcastle United domin su ba kanwar lasan ba ne.
 • Muh'd Tasi'u Abdullahi: Allah ya ba wa Newcastle nasara a wasansu na yau ko hakan zai cire su daga ukubar da suke ciki.

12:51 Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 36 a karawar da za a yi tsakanin Newcastle United da Crystal Palace. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 2:30 agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma gugul filas.

12:40 Wasannin gasar Ligue 1 ta Faransa

 • 1:00 Nantes vs Nice
 • 4:00 Saint-Étienne vs Toulouse
 • 6:00 Monaco vs Guingamp
 • 6:00 Troyes vs Bordeaux
 • 6:00 Lorient vs Lille
 • 6:00 Caen vs Bastia
 • 6:00 Reims vs Montpellier
 • 8:00 Olympique Lyonnais vs Gazélec Ajaccio

12: 30 Wasannin gasar Bundesliga ta Jamus

 • 2:30 Bayern München vs Borussia M'gla…
 • 2:30 Borussia Dortmund vs Wolfsburg
 • 2:30 Hannover 96 vs Schalke 04
 • 2:30 Hoffenheim vs Ingolstadt
 • 2:30 Mainz 05 vs Hamburger SV
 • 2:30 Darmstadt 98 vs Eintracht Fran…
 • 5:30 Bayer Leverkusen vs Hertha BSC

12:15 Wasannin Serie A

 • 5:00 Udinese vs Torino
 • 7:45 Chievo vs Fiorentina

12:11 Wasannin gasar La Liga

 • 3:00 Real Sociedad vs Real Madrid
 • 5:15 Atlético Madrid vs Rayo Vallecano
 • 7:30 Real Betis vs Barcelona
 • 9:05 Granada vs Las Palmas

12:03 Wasannin gasar Championship na Ingila

 • 12:30 Bolton Wanderers vs Hull City
 • 3:00 Brentford vs Fulham
 • 3:00 Bristol City vs Huddersfield Town
 • 3:00 Ipswich Town vs M K Dons
 • 3:00 Leeds United vs Charlton Athletic
 • 3:00 Nottingham Forest vs Wolverhampton
 • 3:00 Reading vs Preston North End
 • 3:00 Rotherham United vs Blackburn Rovers
 • 3:00 Sheffield Wedn… vs Cardiff City

12:00 Wasannin gasar Premier

 • 3:00 Watford vs Aston Villa
 • 3:00 Everton vs AFC Bournemouth
 • 3:00 Newcastle United vs Crystal Palace
 • 3:00 Stoke City vs Sunderland
 • 3:00 West Bromwich …vs West Ham United
 • 5:30 Arsenal vs Norwich City