Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta bayanai

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya baki daya.

2:45 Kungiyar Hull City ta samu nasarar buga wasan karshe na gasar zakarun Turai sakamokon cin da tayi wa Derby County a zagaye na farko na wasan daf da na karshe.

Hakkin mallakar hoto AFP

2:20 Wasannin French League mako na 38

8:00 Paris Saint-Germain vs Nantes

8:00 AS Monaco FC vs Montpellier HSC

8:00 ES Troyes AC vs Olympique de Marseille

8:00 Stade Rennes vs Bastia

8:00 Guingamp vs OGC Nice

8:00 Lorient vs GFC Ajaccio

8:00 Saint Etienne vs Lille OSC

8:00 Caen vs FC Girondins de Bordeaux

18:00 Angers vs Toulouse FC

8:00 Stade de Reims vs Olympique Lyonnais

Wasannin Italian Serie A mako na 38

4:00 Juventus FC vs UC Sampdoria

7:45 AC Milan vs AS Roma

7:45 US Sassuolo vs Inter

7:45 Napoli vs Frosinone Calcio

Hakkin mallakar hoto Getty

1:58 Wasannin Portugal SuperLiga mako na 34

6:00 FC Arouca vs Vitoria Guimaraes

7:30 Tondela vs Academica De Coimbra

7:30 Vitoria Setubal vs Pacos De Ferreira

7:30 U. Madeira vs Rio Ave FC

7:30 Os Belenenses vs GD Estoril

Hakkin mallakar hoto Getty

1:50 Wasannin German Bundesliga mako na 34

2:30 SV Werder Bremen vs Eintracht Frankfurt

2:30 BV Borussia Dortmund vs FC Koln

2:30 Bayer 04 Leverkusen vs FC Ingolstadt 04

2:30 Bayern Munich vs Hannover 96

2:30 VfL Wolfsburg vs VfB Stuttgart

2:30 FSV Mainz 05 vs Hertha Berlin

2:30 FC Augsburg vs Hamburger SV

2:30 TSG Hoffenheim vs Schalke 04

2:30 Darmstadt vs Borussia Monchengladbach

1:20 Hull City ta ci Derby County 2-0.

Hakkin mallakar hoto b

12:25 A yau ne kungiyoyin Derby County da Hull suke fafatawa a zagaye na farko na wasan daf da na karshe na gasar zakarun Turai, domin samun damar yin wasa a Wembley.

Za kuma mu kawo muku bayanai kan yadda fafatawar ke gudana.

12:13 A yau Asabar 14 ga watan Mayu babu wasanni Firimiyar Ingila da za a buga, sai na La Ligar Spaniya da na Serie A da na Bundesliga da za mu kawo muku bayanai a kansu.

Hakkin mallakar hoto Reuters

12:22 Wasannin La Liga da za a buga ranar Asabar 14 ga watan Mayu:

04:00 Deportivo La Coruña vs Real Madrid

04:00 Granada vs Barcelona

06:30 Athletic Club vs Sevilla

06:30 Atlético Madrid vs Celta de Vigo