Kano

  1. Video content

    Video caption: Mun daukaka kara a kotun Kaduna - Abba

    Jam'iyyar PDP a Kano, ta ce ta daukaka kara domin kalubalantar tabbatar da Abdullahi Umar Ganduje a matsayin zababben gwamnan jihar Kano da kotun sauraron kararrakin zabe ta yi.