Iraki

 1. Daga Nafiseh Kohnavard

  BBC Fasha

  Mother cuddling her child

  'Jovan' na zaune lafiya da mijinta da 'ya'yanta a wani gari na kabilar Yazidi da ke Iraki. A lokacin da mayakan IS suka dirar wa garin, sai aka sace ta tare da sayar da ita ga mayakin IS a kasuwar bayi - har ta haihu da shi. Dukkansu sun samu tsira bayan rushewar daular IS din, amma fa an tursasa ta zabar ko dai iyalinta na kabilar Yazidi ko danta na mayakin IS.

  Karanta karin bayani
  next