Wanni babban jam'in diflomasiya daga ƙungiyar Tarrayar Turai da ke ziyara a Afghanistan ya sanar da cewa ''akwai haɗari mai girman gaske game da yiwuwar ɓarkewar yaƙin basasa a ƙasar ganin yadda tashe-tashen hankula ke ci gaba da ƙazanta.
Karanta karin bayaniAfghanistan
Video content
Video caption: Bidiyo: Ƙauyen da aka kashe mazaje aka bar matansu cikin tasku a Afghanistan Wakilin BBCC Ali Hussaini ya ziyarci wani ƙauye da aka kai harin ƙunar baƙin waken da ya yi sanadin mutuwar fiye da mutum 60, inda aka kashe dukkan mazajen da ke cikin wasu iyalan.
Video content
Video caption: Bidiyon ƴan matan da ke kaɗa jita don samun sauƙin bala'in yaƙi a Afghanistan Ƴan matan Afghanistan suna ganin ba su tabbas kan abin da zai faru a nan gaba saboda yaƙin da ake yi a ƙasarsu. Amma yanzu an samu wasu suna nishaɗantar da kansu da waƙe-waƙe.
Daga Kawoon Khamoosh
BBC World Service