Lafiya

 1. Video content

  Video caption: Kalubalen rayuwa da mace mai cutar sikila kan shiga

  Cutar amosanin jini ko sikila cuta ce wadda likitoci suka ce za a iya kauce masa ta hanyar yin gwaji kafin a yi aure.

 2. Video content

  Video caption: Shirin Gane Mani Hanya na 09/01/2021

  Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya ziyarci wani asibitin da ba a yin komai sai yi wa marasa lafiya ƙaho ta salo na zamani.

 3. Video content

  Video caption: Shirin ya duba yadda shan magungunan cutar HIV ke sauya rayuwar masu dauke da cutar.

  Lafiya Zinariya: Da gaske ana warkewa daga cutar HIV ta hanyar shan magani?

 4. Video content

  Video caption: Coronavirus: Ƴar shekara 90 aka fara yi wa allurar riga-kafin cutar korona a duniya

  Wannan bidiyon na nuna yadda aka yi wa mutum ta farko allurar cutar riga-kafi a duniya da ba ta gwaji ba.

 5. Video content

  Video caption: Bidiyo: Mutanen da ke tiyatar ƙara tsawo don yin ƙara kyau

  Tiyatar na da tsada, da cin lokaci da kuma ciwo, sannan akwai hadarin fuskantar matsaloli, amma mutane da dama sun gwammace su ɗauki kasadar.