Sudan

  1. .

    A daidai lokacin da dakarun wanzar da zaman lafiya a Sudan ke shirin barin yankin Darfur da yaƙi ya ɗaiɗaita, ana ta samun fargaba kan yadda tsaron farar hula zai kasance idan sabuwar yarjejeniyar zaman lafiyar da aka yi ta wargaje.

    Karanta karin bayani
    next