BBC

 1. Video content

  Video caption: Lafiya Zinariya: Abubuwan da ya kamata ku sani kan goyon ciki

  Shirin Lafiya Zinariya na wannan makon ya duba abubuwan da suka kunshi goyon ciki tun yana karami.

 2. Video content

  Video caption: Lafiya Zinariya: Hanyoyin barin tazara tsakanin haihuwa

  A shirin na wannan makon, likita ta yi bayanin hanyoyin dalla-dalla, da ake iya bi don barin tazara a tsakanin haihuwa.

 3. Video content

  Video caption: Lafiya Zinariya: Illolin cutar malaria a kan mata masu ciki

  Miliyoyin mata masu ciki ne ke kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro, lamarin da kan taba lafiyar kwakwalwa da kuma jariransu.