Nishadi

 1. Video content

  Video caption: Masu karbar kayanmu bashi na kokarin kassara mu - Sadiya Kabala

  Sadiya Kabala na daga fitattun matan Kannywood da suka rungumi kasuwanci bayan sun ja baya da harkar fina-finan Hausa, ta ce babban kalubalen da suke fuskanta shi ne taurin bashi.

 2. Video content

  Video caption: ....Daga Bakin Mai Ita tare da Lubabatu Madaki

  A wannan kashi na 80, shirin ya tattauna da fitacciyar 'yar wasan Hausa Hajiya Lubabatu Madaki.

 3. Video content

  Video caption: ...Daga Bakin Mai Ita tare da Musa Mai Sana’a

  Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.