'Yan awaren Biafra

 1. Video content

  Video caption: Akwai albarushin yakin Biafra a wuyana - Sojan Najeriya

  Sojan ya ce albarushin yana hade da wata jijiya a wuyansa, kuma idan aka cire zai iya sanyawa baren jikinsa ya mutu.

 2. Video content

  Video caption: Filin jirgin sama na Biyafara da ya ceci dubunnan mutane

  Filin jirgin yana a Amoka ne kuma ta nan ne Ojukwu ya tsere a lokacoin da yakin basasa ya zo karshe.

 3. Video content

  Video caption: Kun san me ya janyo yakin Biafra?

  A yayin da ake cika shekaru 50 da yakin Biafra a Najeriya, daya daga cikin wadanda suka san zamanin da aka yi yakin,ya yi wa BBC bayani a kan abin da yake ganin ya haddasa basasar.