China

  1. Video content

    Video caption: Mutumin da ya ciyar da maguna 10,000 lokacin kullen korona

    Lokacin da ake tsaka da dokar kulle a Wuhan a yayin da cutar korona ta barke a kasar China dubban masu maguna ba su iya komawa gida domin ciyar da su ba.

  2. Video content

    Video caption: Bidiyo: Halin da birnin da cutar korona ta samo asali ke ciki a yanzu

    BBC ta sake koma wa birnin Wuhan na kasar China don ganin halin da birnin ke ciki a yanzu.