Liverpool ta ce ba ta san da wata yarjejeniya ba da Barcelona za ta dauki dan wasan tsakiya Georginio Wijnaldum, Yayin da Arteta ke cewa Odegard ne jagoran 'yan wasan Arsenal
Ranar Lahadi Liverpool ta yi ban kwana da FA Cup na bana, bayan da Manchester United ta doke ta da ci 3-2 a wasan zagaye na hudu a karawar da suka yi a Old Trafford.