Siyasar Najeriya

  1. Mata

    Manyan batutuwan da suka faru a Najeriya a makon jiya sun hada da gurfanar da mutumin da ya yi wa jaririya 'yar wata uku fyade a kotu, nada Mai Mala Buni a matsayin shugaban riko na APC, rasuwar tsohon gwamnan Oyo, Abiola Ajimobi, da sauran labarai.

    Karanta karin bayani
    next