Afirka Ta Kudu

 1. Video content

  Video caption: Afirka Ta Kudu: Ƙungiyoyin da ke kwashe abincin da ake zubarwa don taimaka wa mabuƙata

  Wata ƙungiyar masu girki a Afirka Ta Kudu tana gyara ɗaruruwan tan na abinci da aka yi niyyar zubarwa, don taimaka wa mutanen da da ƙyar suke samun abinci.

 2. Video content

  Video caption: Bakanen da ke koya wa yara tsaren keke a Afirka Ta Kudu

  Wannan mutumin ɗan asalin jihar Kano ne da ke Najeriya, kuma matuƙin jirgin sama ne a ƙasar Afirka Ta Kudu, amma ya kan ware lokaci domin koya wa mutane tsere keke.

 3. Video content

  Video caption: Binciken Africa Eye game da guguwar covid 19 a Afirka ta Kudu

  Africa Eye ta yi bincike a kan annobar covid-19 a Afirka ta kudu da yadda Hukuma ke datse yaduwar cutar.

 4. Video content

  Video caption: Shirin Mata 100 Na BBC: Kar ku bari haƙuri ya kashe ku idan ana cin zarafinku - Zahara

  Bidiyon wata fitacciyar mawaƙiya a Afirka Ta Kudu ta yi kira ga mata da su daina bari haƙuri ya kashe su idan ana cin zarafinsu.