An wallafa a 16:37 24 Oktoba 201916:37 24 Oktoba 2019An sake kai samame makarantar mari a AdamawaWannan ne karo na biyar da 'yan sanda ke kai samame a kan makarantun mari a cikin wata guda a Arewacin Najeriya.Karanta karin bayaninext
An wallafa a 2:39 14 Yuli 20192:39 14 Yuli 2019'Yan bindiga sun kashe Kawun Sanata ElishaSanata Abbo, wanda shi ne dan majalisar dattawa mai wakiltar Adamawa ta Arewa ya shaida wa BBC cewa dan uwansa ne ya kirashi ya shaida masa abin da ya faru.Karanta karin bayaninext