Donald Trump

  1. Video content

    Video caption: Bidiyon yadda Nancy Pelosi ta yayyaga takardar jawabin Trump

    Shugabar majalisar dokokin Amurka Nancy Pelosi ta bai wa mutane mamaki a lokacin da ta yayyaga takardar jawabin da Shugaba Trump ya gabatar a wajen taron shekara da shugaban ke yi.