Jihar Edo

  1. Ƴan takarar zaben gwamnan jihar Edo a Najeriya: Obaseki da Eze-Iyamu

    Bisa al'ada a Najeriya akan hada zaben shugaban kasa ne da na gwamnoni a lokaci guda, sai dai akwai wasu jihohi shida da ba sa bin wannan tsari na zabe gama-gari, kamar Edo da ake sa ran za a yi zaben gwamna a ranar Asabar mai zuwa.

    Karanta karin bayani
    next