Kungiyar Human Rights Watch ta sanar da cewa ta tatara bayanai masu nuna cewa ramuwar gayya ce game da harin da sojojin Kamaru su ka kai kan wani kauye inda suka yi fyade ga mata a kalla 20
Wasu sojoji uku da binciken gwamnatin Kamaru ya zarga da hannu wajen kashe ƙananan yara 10 da mata 3, yankin renon Ingila, za su fara gurfana a gaban kotun soji.
Gwamnatin Kamaru ta mayar da martani kan wata sanarwar Majalisar Ɗinkin Duniya game da ci gaba da tsare jagoran adawar ƙasar, Maurice Kamto da magoya bayansa da ƙasar ke yi.