An wallafa a 4:35 13 Satumba 20194:35 13 Satumba 2019Majalisar Dinkin Duniya ta tsawaita aikinta a LibyaKwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya tsawaita aikin hukumar da ke sa ido kan rikicin Libya wato UNSMIL na tsawon shekara daya.Karanta karin bayaninext
An wallafa a 4:34 5 Yuli 20194:34 5 Yuli 2019'Yan Najeriya tara aka kashe a harin Libya'Yan Najeriya tara ne cikin akalla mutum 53 da aka kashe a harin da aka kai ta sama kan wata cibiyar tsare 'yan ci-rani da ke Libya.Karanta karin bayaninext
An wallafa a 19:51 3 Yuli 201919:51 3 Yuli 2019Harin Libya dabbanci ne – BuhariRahotanni sun ce an kashe akalla mutum 40, wasu wasu 80 suka ji raunuka a harin bam din, wanda ya tarwatse a wata cibiya inda kuma ya hallaka 'yan Najeriya da dama.Karanta karin bayaninext
An wallafa a 7:36 3 Yuli 20197:36 3 Yuli 2019'An kashe 'yan Nigeria' da dama a LibyaBayanai sun ce mafi yawan wadanda aka kashe 'yan ci-ranin Afirka da ke hank'oron tsallakawa zuwa Turai, kuma akwai 'yan Najeriya da dama a cikinsu.Karanta karin bayaninext