Dan adam ko dabba? Wanne ne wannan?

Hakkin mallakar hoto Lars HallstromAlamy

A saninka da yadda halitta ta dan adam da kuma ta wasu dabbobi take wadannan hotuna ne na mutane ko kuma na wasu dabbobi ne?

Wannan wata dabi'a ce da yawancin mutane suke da ita cewa mu mutane mun bambanta da dabbobi. Cewa ko alama ba za a kwatanta mu da sauran halittu ba.

Mu a nan BBC ba mu yarda da hakan ba. Saboda haka muke ganin a cikin yanayi na raha za mu jarraba maganar mu gani. Ka duba wadannan hotuna na kasa, idan za ka iya gane wadanne ne na mutum, kuma wadanne ne na dabbobi.

Hakkin mallakar hoto Tambako The JaguarCC by 2.0
Hakkin mallakar hoto Micheal Durham naturepl.com
Hakkin mallakar hoto fStop Images GmbHAlamy
Hakkin mallakar hoto Edwin Giesbers naturepl.com
Hakkin mallakar hoto Juan Carlos Munoznaturepl.com
Hakkin mallakar hoto Karen RoeCC by 2.0
Hakkin mallakar hoto Brent Stephensonnaturepl.com
Hakkin mallakar hoto Lars HallstromAlamy
Hakkin mallakar hoto Tetra ImagesAlamy
Hakkin mallakar hoto EurekaAlamy
Yanzu kuma sai amsoshi
Hakkin mallakar hoto Tambako The JaguarCC by 2.0
Image caption Idon damisar dusar ƙanƙara (snow leopard) wadda ke rayuwa a tsaunukan Asia
Hakkin mallakar hoto micheal durham naturepl.com
Image caption Harshen damisar Amurka ta arewa
Hakkin mallakar hoto fstop Gmbh Alamy
Hakkin mallakar hoto Edwin Giesbersnaturepl.com
Image caption Leben ɗaya daga cikin halittun da muke da kusanci da su- birin kudu maso gabashin Asia
Hakkin mallakar hoto Karen RoeCC by 2.0
Image caption Idanuwan mace
Hakkin mallakar hoto Lars HallstromAlamy
Hakkin mallakar hoto Tetra images alamy

Kunnen dan jariri

Hakkin mallakar hoto EurekaAlamy
Image caption Leɓen gwaggon biri irin na Afrika

Leben danginmu na kusa- gwaggon biri irin na Afrika