Kana lura da sirrin yanayi kuwa?

Hakkin mallakar hoto Bob Larson Prescott AZNOAA

Wadannan hotuna ne wadanda idan ka tsaya ka lura da su za ka ga wata alama ce ta wani ilimi ko wata siffa ta ban mamaki ko ishara.

A lokaci daban-daban sun yi nasara a wata sabuwar gasa da ke mayar da hankali kan hotunan yanayin hadari ko kimiyyar da ake amfani da ita wajen hasashen yanayi, na ruwa ko na iska.

Michael Marshall ne ya tattaro su, kuma uku na farko daga ciki kwararrun masu hoto ne suka dauke su.

Hakkin mallakar hoto Brad Goddard Orion ILNOAA
Image caption Taurari ne ake hange a can sama da hadarin da ya watsu
Hakkin mallakar hoto Brad GoddardNOAA
Image caption Gagarumar guguwa ta tayar da kura a daidai lokacin da rana ke faduwa a kusa da birnin Traer, na Iowa a Amurka.
Hakkin mallakar hoto Brad Goddard Orion ILNOAA
Image caption Mahaukaciyar guguwa na ratsa wata hanya a birnin Reinbeck na Iowa a Amurka
Hakkin mallakar hoto Ken William Clio MINOAA
Image caption Bakan gizo a tafkin Lake Superior da ke tsakanin Kanada da Amurka
Hakkin mallakar hoto Bob Larson Prescott AZNOAA
Image caption Hadari mai alamun wata fashewa
Hakkin mallakar hoto Sashikanth ChintlaNOAA
Image caption Hadari mai kama da wuta a sararin samaniyar yankin tsaunukan Montana a Amurka (Glacier National Park)
Hakkin mallakar hoto Christopher Morse Fairbanks AKNOAA
Image caption Wani haske da ake gani a samaniyar bangaren duniya mai tsananin kankara (Arctic da Antarctic)
Hakkin mallakar hoto Elijah Burris Canton NCNOAA
Image caption Tsaunuka masu hayaki
Hakkin mallakar hoto Mike ShelbyNOAA
Image caption Ruwan sama ya daskare a jikin reshen bishiya
Hakkin mallakar hoto Christopher LeBoa San Leandro CANOAA
Image caption Hadari mai kamar wutar da ke mirginawa a samaniyar tafkin Tahoe a Nevada a Amurka

Idan kana son karanta wannan a harshen Ingilishi latsa nan. Ten photos showing the power of the weather