Manyan wasannin dambe da aka yi canjaras
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasanni hudu aka yi canjaras a damben Dei-Dei

Manyan wasanni hudu aka yi canjaras a ranar Lahadi a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria