Dambatawar da Nura Dogon Sani ya buge Shagon Dan Digiri

Nuran Dogon Sani daga bangaren Arewa ya samu nasarar doke Shagon Dan Digiri daga Kudu a karawar da suka yi a ranar Lahadi da yammaci a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria.