Damben da Dan Madubiya ya samu nasara a kan Bahagon Dan Kanawa
Damben da Dan Madubiya ya samu nasara a kan Bahagon Dan Kanawa
Wasanni takwas aka dambata a gidan damben gargajiya na Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja Nigeria a ranar Lahadi da safe.
Ciki har da karawar da Dan Madubiya daga Arewa ya samu nasara a kan Bahagon Dan Kanawa daga Kudu a turmin farko.