Gabon ce ke karbar bakuncin gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2017

Wasu tarihi da aka kafa a gasar cin kofin nahiyar Afirka tun lokacin da aka fara bude gasar farko har zuwa wadda Gabon ke karbar bakuncin wasannin 2017.

Ciki har da shekarar da aka fara buga gasar cin kofin nahiyar Afirka, da kasar dake gaba wajen lashe kofin.

Har da dan wasa ma fi cin kwallo da kociyan da ya fi lashe kofin da sauran batutuwa.