Tsananin sanyi ya guntulewa 'yan ci rani yatsunsu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsananin sanyi ya guntulewa 'yan ci rani yatsunsu

Wasu 'yan ci ranin Ghana biyu da suka tsere daga Amurka don tsoron ka da a mayar da su kasarsu, sun rasa yatsun hannunsu saboda tsananin sanyi a kan hanyarsu ta zuwa Canada, inda yanayin sanyin ya kai 12 a ma'aunin selshiyas.