Shagon Dan Kanawa ya buge Shagon Musan Kaduna
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shagon Dan Kanawa ya buge Shagon Musan Kaduna

Wannan daya daga cikin wasanni biyar da aka dambata a gidan damben gargajiya na Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja Nigeria a safiyar Lahadi.

Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW ne ya hada wannan rahoton.