Gasar Premier: Kalli kulob din zai kara da naku

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Chelsea ce ke rike da kofin gasar Firimiya

An fitar da jadawalin wasannin gasar Premier na kakar 2017/2018 inda Chelsea da ke rike da kambun za ta fara karawa da Burnley.

A sabon jadawalin wasannin gasar wadanda za a fara bugawa ranar 12 ga watan Agusta, Arsenal za ta fara ne da karbar bakuncin Leicester City a lokacin da Manchester United za ta karbi bakuncin West Ham.

Ita kuma Manchester City za ta je Brighton ne yayin da Liverpool za ta ziyarci Watford.

Newcastle United za ta karbi bakuncin Tottenham Hotspur yayin da Southampton za ta kara da Swansea City a gida.

Har wa yau, jadawalin wasannin gasar ya nuna cewar za a buga wasannin karshen gasar ne ranar 13 ga watan Mayun shekarar 2018, inda Newcastle United za ta karbi bakuncin Chelsea yayin da Manchester United za ta karbi bakuncin Watford.

A wasannin da za a buga a ranar karshen gasar dai Southampton za ta kara da Manchester City a gida a lokacin da Stoke City za ta ziyarci Swansea City.

Tottenham Hotspur za ta karbi bakuncin Leicester City yayin da West Ham United za ta kara da Everton a gida.

Ga jadawalin:

Asabar, 12 ga Agustan 2017

Arsenal da Leicester City

Brighton da Manchester City

Chelsea da Burnley

Crystal Palace da Huddersfield Town

Everton da Stoke City

Manchester United da West Ham United

Newcastle United da Tottenham Hotspur

Southampton da Swansea City

Watford da Liverpool

West Bromwich Albion da AFC Bournemouth

Asabar, 19 ga Augustan 2017

AFC Bournemouth da Watford

Burnley da West Bromwich Albion

Huddersfield Town da Newcastle United

Leicester City da Brighton

Liverpool da Crystal Palace

Manchester City da Everton

Stoke City da Arsenal

Swansea City da Manchester United

Tottenham Hotspur da Chelsea

West Ham United da Southampton

Asabar, 26 ga Agustan 2017

AFC Bournemouth da Manchester City

Chelsea da Everton

Crystal Palace da Swansea City

Huddersfield Town da Southampton

Liverpool da Arsenal

Manchester United daLeicester City

Newcastle United da West Ham United

Tottenham Hotspur da Burnley

Watford da Brighton

West Bromwich Albion da Stoke City

Asabar, 9 ga Satumban 2017

Arsenal da AFC Bournemouth

Brighton da West Bromwich Albion

Burnley da Crystal Palace

Everton da Tottenham Hotspur

Leicester City da Chelsea

Manchester City da Liverpool

Southampton da Watford

Stoke City da Manchester United

Swansea City da Newcastle United

West Ham United da Huddersfield Town 

Asabar, 16 Satumban 2017

AFC Bournemouth da Brighton

Chelsea da Arsenal

Crystal Palace da Southampton

Huddersfield Town da Leicester City

Liverpool da Burnley

Manchester United da Everton

Newcastle United da Stoke City

Tottenham Hotspur da Swansea City

Watford da Manchester City

West Bromwich Albion da West Ham United

Asabar, 23 ga Satumban 2017

Arsenal da West Bromwich Albion

Brighton da Newcastle United

Burnley da Huddersfield Town

Everton da AFC Bournemouth

Leicester City da Liverpool

Manchester City da Crystal Palace

Southampton da Manchester United

Stoke City da Chelsea

Swansea City da Watford

West Ham United da Tottenham Hotspur

Asabar, 30 Satumban 2017

AFC Bournemouth da Leicester City

Arsenal da Brighton

Chelsea da Manchester City

Everton da Burnley

Huddersfield Town da Tottenham Hotspur

Manchester United da Crystal Palace

Newcastle United da Liverpool

Stoke City da Southampton

West Bromwich Albion da Watford

West Ham United da Swansea City

Asabar, 14 ga Oktoban 2017

Brighton da Everton

Burnley da West Ham United

Crystal Palace da Chelsea

Leicester City da West Bromwich Albion

Liverpoolda Manchester United

Manchester City da Stoke City

Southampton da Newcastle United

Swansea City da Huddersfield Town

Tottenham Hotspur da AFC Bournemouth

Watford da Arsenal

Asabar, 21 ga Oktoban 2017

Chelsea da Watford

Everton da Arsenal

Huddersfield Town da Manchester United

Manchester City da Burnley

Newcastle United da Crystal Palace

Southampton da West Bromwich Albion

Stoke City da AFC Bournemouth

Swansea City da Leicester City

Tottenham Hotspur da Liverpool

West Ham United daBrighton

Asabar, 28 ga Oktoban 2017

AFC Bournemouth da Chelsea

Arsenal da Swansea City

Brighton da Southampton

Burnley da Newcastle United

Crystal Palace da West Ham United

Leicester City da Everton

Liverpool da Huddersfield Town

Manchester United da Tottenham Hotspur

Watford da Stoke City

West Bromwich Albion da Manchester City

Asabar, 4 ga Nuwamban 2017

Chelsea da Manchester United

Everton da Watford

Huddersfield Town da West Bromwich Albion

Manchester City da Arsenal

Newcastle United da AFC Bournemouth

Southampton da Burnley

Stoke City da Leicester City

Swansea City da Brighton

Tottenham Hotspur da Crystal Palace

West Ham United da Liverpool

Asabar, 18 ga Nuwamban 2017

AFC Bournemouth da Huddersfield Town

Arsenal da Tottenham Hotspur

Brighton da Stoke City

Burnley da Swansea City

Crystal Palace da Everton

Leicester City da Manchester City

Liverpool da Southampton

Manchester United da Newcastle United

Watford da West Ham United

West Bromwich Albion da Chelsea

Asabar, 25 ga Nuwamban 2017

Burnley da Arsenal

Crystal Palace da Stoke City

Huddersfield Town da Manchester City

Liverpool da Chelsea

Manchester United da Brighton

Newcastle United da Watford

Southampton da Everton

Swansea City da AFC Bournemouth

Tottenham Hotspur da West Bromwich Albion

West Ham United da Leicester City

Talata, 28 ga Nuwamban 2017

AFC Bournemouth da Burnley

Arsenal da Huddersfield Town

Brighton da Crystal Palace

Leicester City da Tottenham Hotspur

Watford da Manchester United

West Bromwich Albion da Newcastle United (8pm)

Laraba, 29 ga Nuwamban 2017

Chelsea da Swansea City

Everton da West Ham United

Manchester City daSouthampton (8pm)

Stoke City daLiverpool (8pm)

Asabar, 2 ga Disamban 2017

AFC Bournemouth da Southampton

Arsenal da Manchester United

Brighton da Liverpool

Chelsea da Newcastle United

Everton da Huddersfield Town

Leicester City da Burnley

Manchester City da West Ham United

Stoke City da Swansea City

Watford da Tottenham Hotspur

West Bromwich Albion da Crystal Palace

Asabar, 9 ga Disamban 2017

Burnley da Watford

Crystal Palace da AFC Bournemouth

Huddersfield Town da Brighton

Liverpool da Everton

Manchester United da Manchester City

Newcastle United da Leicester City

Southampton da Arsenal

Swansea City da West Bromwich Albion

Tottenham Hotspur v Stoke City

West Ham United da Chelsea

Talata, 12 ga Disamban 2017

Burnley da Stoke City

Crystal Palace da Watford (8pm)

Huddersfield Town da Chelsea

Manchester United da AFC Bournemouth (8pm)

Swansea City da Manchester City

West Ham United da Arsenal

Laraba, 13 ga Disamban 2017

Liverpool da West Bromwich Albion (8pm)

Newcastle United da Everton

Southampton da Leicester City

Tottenham Hotspur da Brighton (8pm)

Asabar, 16 ga Disamban 2017

AFC Bournemouth da Liverpool

Arsenal da Newcastle United

Brighton da Burnley

Chelsea da Southampton

Everton da Swansea City

Leicester City da Crystal Palace

Manchester City da Tottenham Hotspur

Stoke City da West Ham United

Watford da Huddersfield Town

West Bromwich Albion da Manchester United

Asabar, 23 ga Disamban 2017

Arsenal da Liverpool

Brighton da Watford

Burnley da Tottenham Hotspur

Everton da Chelsea

Leicester City da Manchester United

Manchester City da AFC. Bournemouth

Southampton da Huddersfield Town

Stoke City da West Bromwich Albion

Swansea City da Crystal Palace

West Ham United da Newcastle United

Talata, 26 ga Disamban 2017

AFC Bournemouth da West Ham United

Chelsea da Brighton

Crystal Palace da Arsenal

Huddersfield Town da Stoke City

Liverpool da Swansea City

Manchester United da Burnley

Newcastle United da Manchester City

Tottenham Hotspur da Southampton

Watford da Leicester City

West Bromwich Albion da Everton

Asabar, 30 ga Disamban 2017

AFC Bournemouth da Everton

Chelsea da Stoke City

Crystal Palace da Manchester City

Huddersfield Town da Burnley

Liverpool da Leicester City

Manchester United da Southampton

Newcastle United da Brighton

Tottenham Hotspur da West Ham United

Watford da Swansea City

West Bromwich Albion da Arsenal

Litinin, 1 ga Janairun 2018

Arsenal da Chelsea

Brighton da AFC Bournemouth

Burnley da Liverpool

Everton da Manchester United

Leicester City da Huddersfield Town

Manchester City da Watford

Southampton da Crystal Palace

Stoke City da Newcastle United

Swansea City da Tottenham Hotspur

West Ham United da West Bromwich Albion

Asabar, 13 ga Janairun 2018

AFC Bournemouth da Arsenal

Chelsea da Leicester City

Crystal Palace da Burnley

Huddersfield Town da West Ham United

Liverpool da Manchester City

Manchester United da Stoke City

Newcastle United da Swansea City

Tottenham Hotspur da Everton

Watford da Southampton

West Bromwich Albion da Brighton

Asabar, 20 ga Janairun 2018

Arsenal da Crystal Palace

Brighton da Chelsea

Burnley da Manchester United

Everton da West Bromwich Albion

Leicester City da Watford

Manchester City da Newcastle United

Southampton da Tottenham Hotspur

Stoke City da Huddersfield Town

Swansea City da Liverpool

West Ham United da AFC Bournemouth

Talata, 30 ga Janairun 2018

Huddersfield Town da Liverpool

Swansea City da Arsenal

West Ham United da Crystal Palace

Laraba, 31 ga Janairun 2018

Chelsea da AFC Bournemouth

Everton da Leicester City

Manchester City da West Bromwich Albion (8pm)

Newcastle United da Burnley

Southampton da Brighton

Stoke City da Watford (8pm)

Tottenham Hotspur da Manchester United (8pm)

Asabar, 3 ga Fabrairun 2018

AFC Bournemouth da Stoke City

Arsenal da Everton

Brighton da West Ham United

Burnley V Manchester City

Crystal Palace da Newcastle United

Leicester City da Swansea City

Liverpool da Tottenham Hotspur

Manchester United da Huddersfield Town

Watford da Chelsea

West Bromwich Albion da Southampton

Asabar, 10 ga Fabrairun, 2018

Chelsea da West Bromwich Albion

Everton da Crystal Palace

Huddersfield Town da AFC Bournemouth

Manchester City da Leicester City

Newcastle United da Manchester United

Southampton da Liverpool

Stoke City da Brighton

Swansea City da Burnley

Tottenham Hotspur da Arsenal

West Ham United da Watford

Asabar, 24 ga Fabrairun 2018

AFC Bournemouth da Newcastle United

Arsenal da Manchester City

Brighton da Swansea City

Burnley da Southampton

Crystal Palace da Tottenham Hotspur

Leicester City da Stoke City

Liverpool da West Ham United

Manchester United daChelsea

Watford da Everton

West Bromwich Albion da Huddersfield Town

Asabar, 3 ga Maris, 2018

Brighton da Arsenal

Burnley da Everton

Crystal Palace da Manchester United

Leicester City da AFC Bournemouth

Liverpool da Newcastle United

Manchester City da Chelsea

Southampton da Stoke City

Swansea City da West Ham United

Tottenham Hotspur da Huddersfield Town

Watford da West Bromwich Albion

Asabar, 10 ga Maris, 2018

AFC Bournemouth da Tottenham Hotspur

Arsenal da Watford

Chelsea da Crystal Palace

Everton da Brighton

Huddersfield Town da Swansea City

Manchester United da Liverpool

Newcastle United da Southampton

Stoke Cityda Manchester City

West Bromwich Albion da Leicester City

West Ham United da Burnley

Asabar, 17 ga Maris, 2018

AFC Bournemouth da West Bromwich Albion

Burnley da Chelsea

Huddersfield Town da Crystal Palace

Leicester City da Arsenal

Liverpool da Watford

Manchester City da Brighton

Stoke City da Everton

Swansea City da Southampton

Tottenham Hotspur da Newcastle United

West Ham United da Manchester United

Asabar, 31 ga Maris, 2018

Arsenal da Stoke City

Brighton da Leicester City

Chelsea da Tottenham Hotspur

Crystal Palace da Liverpool

Everton da Manchester City

Manchester United da Swansea City

Newcastle United da Huddersfield Town

Southampton da West Ham United

Watford da AFC Bournemouth

West Bromwich Albion da Burnley

Asabar, 7 ga Afrilun, 2018

AFC Bournemouth da Crystal Palace

Arsenal da Southampton

Brighton da Huddersfield Town

Chelsea da West Ham United

Everton da Liverpool

Leicester City da Newcastle United

Manchester City da Manchester United

Stoke City da Tottenham Hotspur

Watford da Burnley

West Bromwich Albion da Swansea City

Asabar, 14 ga Afrilun 2018

Burnley da Leicester City

Crystal Palace da Brighton

Huddersfield Town da Watford

Liverpool da AFC Bournemouth

Manchester United da West Bromwich Albion

Newcastle United da Arsenal

Southampton da Chelsea

Swansea City da Everton

Tottenham Hotspur da Manchester City

West Ham United da Stoke City

Asabar, 21 ga Afrilun 2018

AFC Bournemouth da Manchester United

Arsenal da West Ham United

Brighton da Tottenham Hotspur

Chelsea da Huddersfield Town

Everton da Newcastle United

Leicester City da Southampton

Manchester City da Swansea City

Stoke City da Burnley

Watford da Crystal Palace

West Bromwich Albion da Liverpool

Asabar, 28 ga Afrilun 2018

Burnley da Brighton

Crystal Palace da Leicester City

Huddersfield Town da Everton

Liverpool da Stoke City

Manchester United da Arsenal

Newcastle United da West Bromwich Albion

Southampton da AFC Bournemouth

Swansea City da Chelsea

Tottenham Hotspur da Watford

West Ham United da Manchester City

Asabar, 5 ga Mayun 2018

AFC Bournemouth da Swansea City

Arsenal da Burnley

Brighton da Manchester United

Chelsea da Liverpool

Everton da Southampton

Leicester City da West Ham United

Manchester City da Huddersfield Town

Stoke City da Crystal Palace

Watford da Newcastle United

West Bromwich Albion da Tottenham Hotspur

Asabar, 13 ga Mayun 2018

Burnley da AFC Bournemouth

Crystal Palace da West Bromwich Albion

Huddersfield Town da Arsenal

Liverpool da Brighton

Manchester United da Watford

Newcastle United da Chelsea

Southampton da Manchester City

Swansea City da Stoke City

Tottenham Hotspur da Leicester City

West Ham United da Everton

Amman za a iya sauya jadawalin.

Labarai masu alaka