Kofin duniya: A rana irin ta yau aka bai wa Kaita jan kati
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

A ranar 17 ga watan Yuni aka kori Sani Kaita daga Gasar Kofin Duniya a 2010.

A rana irin ta 17 ga watan Yuni a Gasar cin Kofin Duniya da aka yi a 2010 a Afirka ta Kudu aka bai wa dan wasan tawagar Nigeria, Sani Kaita jan kati.

A hirar da ya yi da Mohammed Abdu, Kaita ya shaida masa abin da ya yi har aka kore shi daga karawar da Girka ta yi nasara a kan Nigeria da ci 2-1.

Labarai masu alaka