Kallon fina-finan bincike ya sa Abba Kyari ya zama gagarabadan dan sanda

Abba Kyari
Image caption Mataimakin kwamishina Abba Kyari dan sanda ne da sai ta baci ake nemansa

Abba Kyari ya yi fice wajen kama gagararrun barayi da masu garkuwa da mutane.

Amma labarin rayuwarsa ba ta fara da nasara ba, domin ba aikin da ya fi so ya yi yake yi ba.

A hirar da ya yi da Ahmad Abba-Abullahi, Abba ya bayyana abun da ya sa ya zama dan sanda maimakon matukin jirgi:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
Yadda kallon fina-finan bincike ya sa Abba Kyari ya zama gagarabadan dan sanda