'Yadda 'yan fashi suke fita sata daga kurkuku'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Saurari yadda 'yan fashi suke fita daga gidan maza domin sata

A cigaba da hirar da Ahmed Abba-Abdullahi ya yi da ACP Abba Kyari da ya yi fice wajen kama masu laifi, dan sandan ya fadi me ya sa ba a hukunta barayin da jami'an tsaro suka kama