Yadda Guragu ke buga kwallo

Yadda Guragu ke buga kwallo

Tawagar jihar Kano kenan ke yin atisaye a filin wasa na Ado Bayero Square da ke Kano, Nigeria.

Kano ce ke rike da kofi biyu a gasar kwallon guragu da aka yi a Nigeria.

Mohammed Abdu ne ya kawo rahoto.