Mawakin 'yan dambe Hussaini dan Mai kotso

Hussaini dan mai kotso mawakin damben gargajiya ne, wanda ya dade a cikin sana'ar kuma har yanzu ana damawa da shi.

Wannan wakar da Hussainin ya yi wa Jafaru kenan.

Mohammed Abdu ne ya hada bidiyon