Enyimba ta hada maki uku a kan Pillars

Nigerian Premier Leagye Hakkin mallakar hoto LMCNPFL
Image caption Enyimba ta ci Kano Pillars 1-0 a wasan mako na 32 a gasar Firimiyar Nigeria

Kungiyar Enyimba ta ci Kano Pillars daya mai ban haushi a gasar Firimiyar Nigeria wasan mako na 32 da suka kara a yammacin Lahadi.

Enyimba ta ci kwallon ta hannun Mfon Udoh a bugun fenariti saura minti 19 a tashi daga fafatawar.

Ga sauran sakamakon wasannin mako na 32 da aka yi:

  • Katsina Utd 2-2 ABS FC
  • Remo Stars 0-1 MFM
  • Plateau Utd 2-0 3SC
  • Gombe Utd 0-0 Lobi
  • Abia Warriors 0-0 FCIU
  • Nasarawa Utd 1-0 Tornadoes
  • El-Kanemi 1-0 Akwa Utd
  • Wikki 2-1 Sunshine Stars

Labarai masu alaka