Justin Gatlin ya ci lambar zinare amma Usain Bolt sai tagulla

Justin Gatlin ya ci lambar zinare amma Usain Bolt sai tagulla

Kalli yadda Justin Gatlin ya ba duniya mamaki inda ya doke Usain Bolt a tseren 100m da ake yi a gasar tsalle-tsalle da guje-guje ta Duniya 2017 a London.