Damben Dan Bunza da Shagon Abata Mai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Damben Dan Bunza da Shagon Abata Mai

Damben gargajiya da aka yi tsakanin Dogon Dan Bunza daga Arewa da Shagaon Abata Mai daga Kudu a turmi biyu da suka yi babu kisa.

Tun farko Shagon Abata Mai ne ya bukaci dambatawa da Dogon Bunza, shi kuma ya amince suka fafata a ranar Lahadi a gidan wasa na Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria.