Shagon Mada ya buge Ashiru Horo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shagon Mada ya buge Ashiru Horo

Wannan karawa ce da Shagon Mada daga Kudu ya buge Ashiru Horo daga Arewa a turmin farko.

Kuma daya daga wasa 12 da aka dambata a safiyar Lahadi a gidan dambe na Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria.

Mohammed Abdu Mamman Skeeper ne ya hada rahoton