Ali Kanin Bello ya buge Shagon dan Digiri
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ali Kanin Bello ya buge Shagon dan Digiri

Dambe bakwai aka yi a safiyar Lahadi a gidan wasa na Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria, ciki har da wan da Ali Kanin Bello ya buge Shagon Dan Digiri.

Mohammed Abdu ne ya hada rahoton

Sauran wasannin shida da aka yi babu kisa

  • Shagon Musan Kaduna daga Arewa da Aljanin Autan Sikido Kudu
  • Shagon Buzu daga Arewa da Shagon Babangida daga Kudu
  • Aminun Langa-Langa daga Arewa da Shagon Bahagon Sarka daga Kudu
  • Bahagon Audu Argungu daga Arewa da Matawallen Kwarkwada daga Kudu
  • Garkuwan Mahautan Karmu daga Arewa da Shagon Mai Keffi daga Kudu
  • Sani Mai Kifi daga Arewa da Shagon Dan Digiri daga Kudu