Ronald: Abu bakwai da ya bambanta shi da saura

Ronaldo ya lashe kofin zakarun Turai hudu.
Bayanan hoto,

Ronaldo ya lashe kofin zakarun Turai hudu

Abubuwan da ya bambanta Ronaldo da sauran 'yan wasa su ne:

1. Shi kadai ne ya ci kwallo 107 a gasar cin kofin zakarun Turai

2. Zai iya buga tamaula da komai, ba sai da kwallo ba.

3. Ya ci kwallon zakarun turai da yawa fiye da Man United tun shekarar 2009/2010, inda ya ci kwallo 92 Man United kuma 89

4. Ronaldo ya bude gidan tarihi da ya sadaukar wa kansa

5. Ba wanda yake buga tamaula da kai kamar Ronaldo

6. Mutum ne mai baiwa

7. Ronaldo ya lashe kofin zakarun Turai hudu.

Abin tambayar anan shi ne, ko Ronaldo zai lashe kofi na biyar a bana?