Wasu sakamakon damben gargajiya na Abuja
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasu sakamakon damben gargajiya a Abuja

Wasu daga wasannin damben gargajiya da aka dambata a safiyar Lahadi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria.

Mohammed Abdu ne ya hada rahoton

Kimanin wasa tara aka dambata, inda aka yi kisa a wasa hudu sauran kuma aka yi canjaras.