Ko kun san Sadio Mane?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko kun san waye Sadio Mane?

Kalli bayani kan Sadio Mane, daya daga cikin 'yan wasan da ke takarar cin kyautar gwarzon dan wasan Afirka ta shekarar 2017 ta BBC.