Ko kun san Pierre-Emerick Aubameyang?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko kun san waye Pierre-Emerick Aubameyang?

Kalli bayani game da Pierre-Emerick Aubameyang, daya daga cikin 'yan wasan dake takarar kyautar gwarzon dan wasan Afirka na shekarar 2017 ta BBC.