Kungiyoyin da Salah ya ci a kakar 2017/18

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Salah ne ya ci kwallon da Portugal ta doke su 2-1 a wasan sada zumunta

Mohamed Salah ya buga wasa 44 tun fara kakar shekarar tamaula ta 2017/18, inda ya ci wa Liverpooll da tawagar Masar kwallo 38.

Kuma cikin wasannin da ya buga har yanzu ba a bai wa Salah katin gargadi ba a shekarar nan.

Kwallo bakwai da ya ci wa Liverpool a Gasar Zakarun Turai

 • 23 Agusta 2017 Liverpool 4 - 2 Hoffenheim 1 goal 1
 • 13 Satumba 2017 Liverpool 2 - 2 Sevilla 1 goal 1
 • 17 Oktoba 2017 NK Maribor 0 - 7 Liverpool 2 goals 2
 • 1 Nuwamba 2017 Liverpool 3 - 0 NK Maribor 1 goal 1
 • 6 Disamba 2017 Liverpool 7 - 0 Spartak Moscow 1 goal 1
 • 14 Fabrairu 2018 Porto 0 - 5 Liverpool 1 goal 1

Kwallo 28 da ya ci wa Liverpool a Gasar Premier

 • 12 Agusta 2017 Watford 3 - 3 Liverpool 1 goal 1
 • 27 Agusta 2017 Liverpool 4 - 0 Arsenal 1 goal 1
 • 16 Satumba 2017 Liverpool 1 - 1 Burnley 1 goal 1
 • 23 Satumba 2017 Leicester 2 - 3 Liverpool 1 goal 1
 • 22 Oktoba 2017 Tottenham 4 - 1 Liverpool 1 goal 1
 • 4 Satumba 2017 West Ham 1 - 4 Liverpool 2 goals 2
 • 18 Nuwamba Liverpool 3 - 0 Southampton 2 goals 2
 • 25 Nuwamba 2017 Liverpool 1 - 1 Chelsea 1 goal 1
 • 29 Nuwamba 2017 Stoke 0 - 3 Liverpool 2 goals 2
 • 10 Disamba 2017 Liverpool 1 - 1 Everton 1 goal 1
 • 17 Disamba 2017 Bournemouth 0 - 4 Liverpool 1 goal 1
 • 22 Disamba 2017 Arsenal 3 - 3 Liverpool 1 goal 1
 • 30 Disamba 2017 Liverpool 2 - 1 Leicester 2 goals 2
 • 14 Janairu 2018 Liverpool 4 - 3 Man City 1 goal 1
 • 30 Janairu 2018 Huddersfield 0 - 3 Liverpool 1 goal 1
 • 4 Fabrairu 2018 Liverpool 2 - 2 Tottenham 2 goals 2
 • 11 Fabrairu 2018 Southampton 0 - 2 Liverpool 1 goal 1
 • 24 Fabrairu 2018 Liverpool 4 - 1 West Ham 1 goal 1
 • 3 Maris 2018 Liverpool 2 - 0 Newcastle 1 goal 1
 • 17 Maris 2018 Liverpool 5 - 0 Watford 4 goals 4

Kwallon daya da ya ci wa Liverpool a Kofin FA

 • 27 Janairu 2018 Liverpool 2 - 3 West Brom 1 goal 1

Kwallon da ya ci wa Masar a wasan zuwa Gasar Kofin duniya

 • 05 Satumba 2017 Masar 1 - 0 Uganda 1 goal 1

Kwallon da ya ci Masar a wasan da zumunta

 • 24 Maris 2018 Portugal 2 - 1 Masar