Tawagar Super Eagels a Landan

Tawagar Super Eagels a Landan

Tawagar kwallon kafa ta Super Eagles a lokacin da take zagaya birnin Landan kafin wasan sada zumunta da Serbia a ranar Talata.

Nigeria ta doke Poland 1-0 a wasan sada zumunta da ta buga a ranar Juma'a.

Super Eagles tana rukuni daya da Croatia da Iceland da kuma Argentina a gasar cin kofin duniya.