Damben Audu Argungu da Bahagon Jafaru
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Damben Audu Argungu da Bahagon Jafaru

Cikin wasannin da aka yi a safiyar Lahadi, har da wanda aka dambata tsakanin Audu Argungu daga Arewa da Bahagon Jafaru Balbali daga Kudu babu bisa.

Mohammed Abdu ne ya hada bidiyon

Labarai masu alaka